Author - Tabarau

Abuja Buhari Hausa Manyan Labarai Najeriya News PREMIUM TIMES Talauci

TSAMOWA KO TSOMAWA?: Tsamo mutum miliyan 10.5 daga ƙangin talauci da Buhari ya ce ya yi, akwai lissafin-dawakan-Rano a kalaman -Bincike

A ranar Asabar ce Shugaba Muhammadu Buhari ya yi iƙirarin cewa cikin shekara biyu gwamnatin sa ta fitar da mutum miliyan 10 da rabi daga cikin ƙangin talauci. Buhari ya yi jawabin a lokacin da ya ke bayani a ranar Dimoraɗiyya a...