Author - Tabarau

Abuja COVID-19 Hausa Kiwon Lafiya korona News PREMIUM TIMES WHO

Yadda tsohon dan majalisa ya yada bayanan karya kan allurar rigakafin COVID-19 ya kuma yaudari ma’abota shafukan shi na yanar gizo -Binciken DUBAWA

Ga mutane da yawa, Dino Melaye mutun ne mai baiwa iri-iri- shi dan siyasa ne, wanda ba ya fargaban fadin albarkacin bakinsa, ya yi fafutuka a shekarun farko kuma ya rubuta littafi. Baya ga siyasa, wasu fannonin kwarewar tsohon...

Abuja Hausa Labarai News PREMIUM TIMES Rahotanni Tiwita

Yaya gaskiyar batun cewa Tiwita ya sauya launin inda ake latsawa dan yada labarai zuwa kore dan nuna goyon bayan ta ga zanga-zangar #June12 a Najeriya? Binciken DUBAWA

Yayin da ake gudanar da zanga-zangar June 12, ko kuma ranar tunawa da kafuwar dimokiradiyya a Najeriya, wanda ke daukar hankali a shafin Tiwita, wani mai amfani da shafin mai suna @ChibuzorUkwu yana zargin cewa Tiwita ta sauya...