HOTUNA: Yadda aka gudanar da addu’o’in neman taimakon Allah kan Hare-haren Ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane a Zaria

Mutanen Zariya sun yi dafifi a filin Idi dake rukunin gidaje na Low-Cost domin gudanar da addu’o’i na musamman Allah ya kawo karshen hare-haren ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane.

The post HOTUNA: Yadda aka gudanar da addu’o’in neman taimakon Allah kan Hare-haren Ƴan bindiga da masu garkuwa da mutane a Zaria appeared first on Premium Times Hausa.

KARANTA:  An kama shugaban makarantar da saura kiris ya yi lalata da ɗalibar sa ƴar shekara 14 da karfin tsiya