Babban Labari

Ina fatan ƴan Najeriya za su yi min adalci idan za su ba da tarihina – Buhari

Written by Tabarau

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ya bayyana cewa yana fatan ƴan Najeriya za su yi masa adalci idan za su tuna da shi bayan ya sauka a mulkin kasar nan.

Buhari ya faɗi haka ne a lokacin da yake amsa tambayoyi daga wakilin gidan talbijin din Arise.

Ya ce fatar sa shine a faɗi gaskiya, da yi masa adalci idan za a fadi abubuwan da ya yi na ci gaban kasa.

KARANTA:  JA YA FAƊO JA YA ƊAUKA: Majalisa ta zargi Minista Malami da karɓar kuɗaɗe daga kason da aka kwato a hannun barayin gwamnati

Leave a Comment