Farouk Labarai Najeriya News PREMIUM TIMES

Buhari ya nada Manjo Janar Farouk Yahaya, sabon Babban Hafsan Sojojin Najeriya, COAS

Written by Tabarau

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo Janar Farouk Yahaya sabon Babban Hafsan sojojin Najeriya

Janar Yahaya ya maye gurbin marigayi Janar Ibrahim Attahiru wanda ya rasu a hadarin jirgi ranar Juma’a a Kaduna.

Darektan yada labarai na Ma’aikatar tsaron kasa,Onyema Nwachukwu.ya sanar da haka a wata takarda ranar Alhamis.

KARANTA:  TARIN FUKA: Mutum 1 cikin mutane 13 na fama da cutar a jihar Anambra

Leave a Comment