Abuja Doka Fulani Hausa Kudu Labarai News

Gwamnonin Kudu 17 sun saka dokar hana kiwo a jihohin su

Written by Tabarau

Gwamnonin kudancin Najeriya 17 sun saka dokar hana kiwo a fili a duka fahin jihohin su 17.

Wannan matsayi da suka dauka ya biyo bayan ganawa da gwamnonin suka yi ne a garin Asaba, babbar birnin jihar Delta.

Idan ba a manta ba gwamnonin yankin kudu sun dade suna zaman doya da manja tsakanin su da fulani makiyaya.

Suna zargin Fulani makiyaya da tada zaune tsaye a jihohin na su sannan kuma da yin ikirarin sune ke ruruta rashin zaman lafiya a jihohin su musamman tsakanin makiyaya da manoma.

KARANTA:  KISAN SHEKAU: Gwamnatin Amurka ba za ta biya ladar dala miliyan 7 ga kungiyar ISWAP ba

Leave a Comment