Abuja Hausa Labarai MAAUN News PREMIUM TIMES

Jami’ar MAAUN da jami’o’in da gwamnatin tarayya ta amince da kafa su sun karbi shaidar soma aiki

Written by Tabarau

Idan ba a manta ba, a cikun watan Marus ne jami’ar MAAUN dake Kano da wsu jami’o’i suka ka karbi takardar shaidar amincewa da kafa daga hukumar jami’o’i na kasa NUC.

Hukumar NUC ta mika wa jami’o’in shaidar amincewa da su fara dibar dalibai.

Shugaban Jami’ar MAAUN, Farfesa Adamu Gwaezo tare da sauran shugabannin jami’o’in da aka amince da kafa su sun halaeci bikin kuma duk sun karbi shaidar amincewa su soma daukan dalibai a kasar nan.

KARANTA:  El-Rufai da Akeredolu sun ci gaba da mu'amula da Tiwita duk da dokar gwamnati na kowa ya kaurace wa shafin

Leave a Comment