Abdullahi Abuja Hausa Hausa Film Kannywood Labari Nafeesat Najeriya News Nishadi PREMIUM TIMES

HOTUNA: Nafeesat Abdullahi ta girgiza yanar gizo da sabbin hotuna na burgewa

Written by Tabarau

Jarumar Kannywood, Nafeesat Abdullahi ta girgiza shafukan sada zumunta da sabbin hoto domin kayatar da masoyanta.

Jarumar da kanta ta saka sabbin hotunanta a shafinta na instagram ranar Laraba.

Masoya da abokan arziki sun rika tururuwa zuwa shafin jarumar domin yaba mata da nuna kauna.

KARANTA:  Buhari ya naɗa Kingibe Jakadan Yankin Tafkin Chadi

Leave a Comment